<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><lyrics>[V1]
 1) Zamanin da Almasihu ya zo...duniya
 An haife shi mai cetonmu...Baitalahmi
 Haifuwarsa abin mamaki ne...sosai
 Don cika nufin Allah

[V2]
 KORUS
 Yau muna murna haifuwar Yesu
 Domin shi Mai Cetonmu ne
 Sai ku zo mu yi masa sujada
 Shi Sarkin Salama ne.

[V3]
 2) Masu hikima a cikin duniya...duka
 Ku daina zurfin tunani...cikin zuciyarku
 Ku nemi ceto a wurin Yesu Kristi
 Shi zai baku taimako
 Korus

[V4]
 3) Makiyaya suna tsoron garken..su fa
 Haske ne ya kewaye su...cikin daren nan
 Aka shaida masu ƙaunar Allah...sun ji
 Sai sun cika da murna.
 Korus

[V5]
 4) Maza da mata har da matasa...duka
 Tsofoffi yara sai ku zo...wurin Yesunmu
 Zo mu guida Yesu Kristi...Almasihu
 Yau ne ranar haifuwarsa.
 Korus</lyrics>
<title>Muna Murnar Haifuwar Yesu LW489</title>
<hymn_number>489</hymn_number>
</song>